Raffia Press Presents- Wakar Matan Afrika by Palmwine Sounds
Wannan waƙar tana nuna godiya da soyayya ga matanmu na Afirka. Ya kamata mu maza mu raira waƙar nan a kullum. Mata suna yi mana hidima da yawa.